Salula
Appearance
|
| |
| Bayanai | |
| Ƙaramin ɓangare na |
Waya, mobile device (en) |
| Mabiyi |
landline telephone (en) |
| Mai ganowa ko mai ƙirƙira |
Martin Cooper (mul) |
| Time of discovery or invention (en) | 1973 |
| Described at URL (en) | videogameschronicle.com… |
| Hashtag (mul) | mobile |
| Has characteristic (en) |
circuit switching (en) |
| Tarihin maudu'i |
history of mobile phones (en) |
Salula wata na'ura ce ta zamani da aka kirkira don yin amfani da ita ta ɓangarori da dama, walau kira ko tura saƙo ko bincike a yanar gizo ko karatu ko sauraran labaru da dai sauran su.
Ita dai salula ana amfani da ita wurin yada labarai ko bincike a yanar gizo.
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Salula dai ba daɗaɗɗiyar na'ura ba ce domin bata wuce wannan ƙarnin da muke ciki ba kuma cigaban ƙirƙire-ƙirƙire ne ya kawo Salula wato wayar hannu.
Amfanin salula
[gyara sashe | gyara masomin]Daga cikin amfanin salula akwai:
- Kiran waya kai tsaye
- Aika saƙo
- Sauraren labaru
- Kallon abubuwa musamman bidiyo
- Shiga yanar gizo
- Bincike a yanar gizo. Da dai sauran su
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]- salula
- salula
- Salula
- Salula
- salula
- Salula
- salula
- Wurin salula
- abun salula
- salula